Daniyel 1:15 - Littafi Mai Tsarki15 A ƙarshen kwana goma ɗin, sai aka ga fuskokinsu suna sheƙi, sun kuma yi ƙiba fiye da samarin da suke cin abinci irin na sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 A ƙarshen kwana goma sai aka ga fuskokinsu suna sheƙi, sun kuma yi ƙiba fiye da samarin da suke cin abinci irin na sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |