Ayyukan Manzanni 9:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai Shawulu ya tashi, amma da ya buɗe ido ya kasa gani. Sai aka yi masa jagora, aka kai shi Dimashƙu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Shawulu ya tashi daga ƙasa, amma sa’ad da ya buɗe idanunsa bai iya ganin wani abu ba. Saboda haka aka kama hannunsa aka yi masa jagora zuwa cikin Damaskus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |