Ayyukan Manzanni 9:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sai Bitrus ya ce masa, “Iniyasu, Yesu Almasihu ya warkar da kai. Tashi ka kintsa gadonka.” A nan tāke ya tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sai Bitrus ya ce masa, “Eniyas, Yesu Kiristi ya warkar da kai. Tashi ka naɗe tabarmarka.” Nan da nan Eniyas ya tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |