Ayyukan Manzanni 9:26 - Littafi Mai Tsarki26 Da ya zo Urushalima ya yi ƙoƙarin shiga cikin masu bi, amma duk suka ji tsoronsa, don ba su gaskata shi mai bi ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Da ya zo Urushalima, ya yi ƙoƙarin shiga cikin almajiran amma dukansu suka ji tsoronsa, ba su gaskata cewa tabbatacce shi almajiri ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |