Ayyukan Manzanni 9:2 - Littafi Mai Tsarki2 ya roƙe shi ya yi masa wasiƙu zuwa majami'un Dimashƙu, don in ya sami masu bin wannan hanya, mata ko maza, yă zo da su birnin Urushalima a ɗaure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 ya roƙe shi ya ba shi wasiƙu zuwa majami’un Damaskus, don in ya sami wani a wurin wanda yake bin wannan Hanya, ko maza ko mata, yă kama su a matsayin ’yan kurkuku yă kai Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |