Ayyukan Manzanni 9:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma Ubangiji ya ce masa, “Kai dai, je ka, domin shi ma'aikacina ne zaɓaɓɓe, domin yă sanar da sunana ga al'ummai, da sarakuna, da kuma Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma Ubangiji ya ce wa Ananiyas, “Je ka! Wannan mutum zaɓaɓɓen kayan aikina ne don yă kai sunana a gaban Al’ummai da sarakunansu da kuma a gaban mutanen Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |