Ayyukan Manzanni 9:13 - Littafi Mai Tsarki13 Amma Hananiya ya amsa ya ce, “Ya Ubangiji, na sha jin labarin mutumin nan gun mutane da yawa, kan yawan muguntar da ya yi wa tsarkakanka a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ananiyas ya amsa ya ce, “Ubangiji, na ji labarin mutumin nan sosai da kuma duk lahanin da ya yi wa tsarkakanka a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |