Ayyukan Manzanni 9:10 - Littafi Mai Tsarki10 To, akwai wani mai bi a Dimashƙu, mai suna Hananiya. Ubangiji ya yi masa magana cikin wahayi ya ce, “Hananiya.” Shi kuwa ya ce, “Na'am, ya Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 A Damaskus kuwa akwai wani almajiri mai suna Ananiyas. Ubangiji ya kira shi a cikin wahayi ya ce, “Ananiyas!” Ananiyas ya amsa, “Ga ni, ya Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |