Ayyukan Manzanni 8:6 - Littafi Mai Tsarki6 Da taron suka ji, suka kuma ga mu'ujizan da Filibus yake yi, da nufi ɗaya suka mai da hankali ga abin da ya faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’ad da taron mutane suka ji Filibus suka kuma ga abubuwan banmamakin da ya yi, sai duk suka mai da hankali sosai ga abin da ya faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |