Ayyukan Manzanni 8:39 - Littafi Mai Tsarki39 Da suka fito daga ruwan, Ruhun Ubangiji ya fauce Filibus, bābān kuma bai ƙara ganinsa ba. Sai ya yi ta tafiya tasa yana farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Sa’ad da suka fita daga cikin ruwan, sai Ruhun Ubangiji ya fyauce Filibus, bābān kuwa bai ƙara ganinsa ba, amma ya ci gaba da tafiyarsa yana farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |