Ayyukan Manzanni 8:36 - Littafi Mai Tsarki36 Suna cikin tafiya, suka iso wani ruwa, sai bābān ya ce, “Ka ga ruwa! Me zai hana a yi mini baftisma?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Yayinda suke cikin tafiya a kan hanya, sai suka iso wani wurin ruwa bābān nan ya ce, “Duba, ga ruwa. Me zai hana a yi mini baftisma?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |