Ayyukan Manzanni 8:32 - Littafi Mai Tsarki32 Wannan kuwa shi ne nassin da yake karantawa, “An ja shi kamar tunkiya zuwa mayanka. Kamar yadda ɗan rago yake shiru a hannun mai sausayarsa, Haka, ko bakinsa bai buɗe ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Bābān yana karanta wannan Nassin, “An ja shi kamar tunkiya zuwa mayanka, kuma kamar ɗan rago a hannun mai askin gashinsa yake shiru, haka kuwa bai buɗe bakinsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |