Ayyukan Manzanni 8:3 - Littafi Mai Tsarki3 Amma Shawulu ya yi ta yi wa Ikkilisiya ɓarna ƙwarai da gaske, yana shiga gida gida, yana jan mata da maza, yana jefa su a kurkuku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma Shawulu ya fara hallaka ikkilisiya. Yana shiga gida-gida, yana jan maza da mata yana jefa su cikin kurkuku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |