Ayyukan Manzanni 8:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sai wani mala'ikan Ubangiji ya ce wa Filibus, “Tashi, ka yi kudu, ka bi hanyar da ta fito daga Urushalima zuwa Gaza,” wato hanyar hamada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 To wani mala’ikan Ubangiji ya ce wa Filibus, “Ka yi kudu zuwa hanyar, hanyar hamada, da ta gangara daga Urushalima zuwa Gaza.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |