Ayyukan Manzanni 8:10 - Littafi Mai Tsarki10 Duk jama'a kuwa suka mai da hankali a gare shi, babba da yaro, suna cewa, “Mutumin nan, ai, ikon nan ne na Allah, da ake kira mai girma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 dukan mutane kuwa, manyan da ƙanana, suka mai da hankali gare shi suka kuma ce, “Mutumin nan shi ne ikon Allah da aka sani a matsayin Iko Mai Girma” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |