Ayyukan Manzanni 7:60 - Littafi Mai Tsarki60 Sa'an nan ya durƙusa, ya ɗaga murya da ƙarfi, ya ce, “Ya Ubangiji, kada ka ɗora musu wannan zunubi.” Da faɗar haka sai ya yi barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202060 Sa’an nan ya durƙusa ya ɗaga murya ya ce, “Ubangiji, kada ka riƙe wannan zunubi a kansu.” Da ya faɗi haka, sai ya yi barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |