Ayyukan Manzanni 7:58 - Littafi Mai Tsarki58 suka fitar da shi a bayan gari suka yi ta jifansa da dutse. Shaidu kuwa suka ajiye tufafinsu wurin wani saurayi, wai shi Shawulu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202058 Suka ja shi zuwa bayan birnin suka kuma yi ta jifansa da duwatsu. Ana cikin haka, shaidun suka ajiye tufafinsu a wurin wani saurayi mai suna Shawulu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |