Ayyukan Manzanni 7:51 - Littafi Mai Tsarki51 “Ku kangararru, masu ɓatan basira, masu kunnen ƙashi, kullum kuna yi wa Ruhu Mai Tsarki tsayayya. Yadda kakanninku suka yi, haka ku ma kuke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202051 “Ku mutane masu taurinkai, da zukata da kuma kunnuwa marasa kaciya! Kuna kama da kakanninku. Kullum kuna tsayayya da Ruhu Mai Tsarki! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |