Ayyukan Manzanni 7:44 - Littafi Mai Tsarki44 “Dā kakanninmu suna da alfarwar shaida a jeji, irin wadda mai maganar nan da Musa ya umarta a yi, daidai fasalin da ya gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 “Kakanni-kakanninmu suna da tabanakul na Shaida tare da su a hamada. An yi shi bisa ga yadda Allah ya umarci Musa, bisa ga zānen da ya gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |