Ayyukan Manzanni 7:40 - Littafi Mai Tsarki40 Suka ce wa Haruna, ‘Ka yi mana gumakan da za su yi mana jagaba, don Musan nan kam, da ya fito da mu daga Masar, ba mu san abin da ya auku a gare shi ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Suka ce wa Haruna, ‘Ka yi mana allolin da za su yi mana jagora. Game da wannan Musa ɗin wanda ya fitar da mu daga Masar, ba mu san abin da ya faru da shi ba!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |