Ayyukan Manzanni 7:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai ya tashi daga ƙasar Kaldiyawa, ya zauna a Haran. Daga can kuma, bayan mutuwar tsohonsa, Allah ya kawo shi ƙasar nan da yanzu kuke zaune. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Saboda haka ya bar ƙasar Kaldiyawa ya kuma yi zama a Haran. Bayan mutuwar mahaifinsa, Allah ya aika da shi wannan ƙasar da yanzu kuke zama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |