Ayyukan Manzanni 7:39 - Littafi Mai Tsarki39 Amma kakanninmu suka ƙi yi masa biyayya, suka ture shi, zuciya tasu ta koma ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 “Amma kakanninmu suka ƙi yin masa biyayya. A maimakon haka, sai suka ƙi shi a cikin zuciyarsu kuwa suka koma Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |