Ayyukan Manzanni 7:36 - Littafi Mai Tsarki36 Shi ne kuwa ya fito da su, bayan ya yi abubuwan al'ajabi da mu'ujizai a ƙasar Masar, da Bahar Maliya, da kuma a cikin jeji, har shekara arba'in. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Ya fitar da su daga Masar ya kuma yi ayyukan da abubuwan banmamaki a Masar, a Jan Teku, da kuma cikin hamada har shekara arba’in. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |