Ayyukan Manzanni 7:34 - Littafi Mai Tsarki34 Hakika, na ga wulakancin da ake yi wa mutanena da suke Masar, na ji nishinsu, na kuma sauko don in cece su. To, a yanzu sai ka zo in aike ka Masar.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Tabbatacce na ga wulaƙancin da ake yi wa mutanena a Masar. Na ji nishinsu na kuma sauka domin in ’yantar da su. Yanzu ka zo, zan aike ka ka koma Masar.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |