Ayyukan Manzanni 7:29 - Littafi Mai Tsarki29 Da jin wannan magana, Musa ya gudu ya yi baƙunci a ƙasar Madayana, inda ya haifi 'ya'ya biyu maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Sa’ad da Musa ya ji haka, sai ya gudu zuwa ƙasar Midiyan, inda ya yi baƙunci, ya kuma haifi ’ya’ya biyu maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |