Ayyukan Manzanni 7:26 - Littafi Mai Tsarki26 Kashegari kuma waɗansu suna faɗa, sai ya nemi shirya su, ya ce, ‘Ku jama'a, ku 'yan'uwa ne fa, don me kuke cutar juna?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Kashegari, Musa ya sadu da Isra’ilawa biyu suna faɗa. Ya yi ƙoƙari ya sasanta su, yana cewa, ‘Ku mutane, ku ’yan’uwa ne, don me kuke so ku cutar da juna?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |