Ayyukan Manzanni 6:3 - Littafi Mai Tsarki3 Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku, waɗanda ake yabawa, cike da Ruhu da kuma hikima, waɗanda za mu danƙa wa wannan aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 ’Yan’uwa, ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku waɗanda aka sani suna cike da Ruhu da kuma hikima. Mu kuwa za mu danƙa musu wannan aiki အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |