Ayyukan Manzanni 6:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai goma sha biyun nan suka kirawo duk jama'ar masu bi, suka ce, “Ai, bai kyautu ba mu mu bar wa'azin Maganar Allah, mu shagala a kan sha'anin abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Saboda haka Sha Biyun nan suka tara dukan almajirai wuri ɗaya, suka ce, “Bai zai yi kyau mu bar hidimar maganar Allah don mu shiga hidimar abinci ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |