Ayyukan Manzanni 5:42 - Littafi Mai Tsarki42 Kowace rana kuwa, ko a Haikali ko a gida, ba su daina koyarwa da yin bishara, cewa Yesu shi ne Almasihu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Kowace rana, a filin haikali da kuma gida-gida, ba su fasa koyarwa da kuma shelar labari mai daɗi cewa Yesu shi ne Kiristi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |