Ayyukan Manzanni 5:40 - Littafi Mai Tsarki40 Sai suka bi shawara tasa, suka kuma kirawo manzannin, suka yi musu dūka, suka kwaɓe su kada su ƙara magana da sunan Yesu, sa'an nan suka sake su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Jawabinsa ya rinjaye su. Suka kira manzannin suka sa aka yi musu bulala. Sa’an nan suka kwaɓe su kada su ƙara magana a cikin sunan Yesu, suka kuma bar su suka tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |