Ayyukan Manzanni 5:32 - Littafi Mai Tsarki32 Mu kuwa shaidu ne ga waɗannan al'amura, haka kuma Ruhu Mai Tsarki, wanda Allah ya bai wa masu yi masa biyayya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Mu shaidu ne ga waɗannan abubuwa, haka kuma Ruhu Mai Tsarki, wanda Allah ya ba wa waɗanda suke yin masa biyayya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |