Ayyukan Manzanni 5:23 - Littafi Mai Tsarki23 “Mun iske kurkukun a kulle sosai, masu tsaro kuma na tsaro a bakin ƙofofin, amma da muka buɗe, sai muka tarar ba kowa a ciki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 “Mun iske kurkukun a kulle sosai, da masu gadi suna tsaye a bakin ƙofofin; amma da muka buɗe su, sai muka tarar ba kowa a ciki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |