Ayyukan Manzanni 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 Nan tāke, ta fāɗi a gabansa, ta mutu. Da dai samarin suka shigo, suka iske ta matacciya, suka ɗauke ta suka fitar da ita, suka binne ta a jikin mijinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Nan take ta fāɗi a ƙafafunsa ta mutu. Sai samarin suka shigo ciki, suka kuwa same ta matacciya, suka ɗauke ta suka kai ta waje suka binne ta kusa da mijinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |