Ayyukan Manzanni 4:20 - Littafi Mai Tsarki20 Domin mu kam, ba yadda za a yi sai mun faɗi abin da muka ji, muka kuma gani.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Gama ba za mu iya daina yin magana game da abin da muka gani muka kuma ji ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Don haka ina cike da fushin Ubangiji Na gaji da kannewa. Ubangiji ya ce, “Zan kwararo fushi kan yara da suke a titi. Da kuma kan tattaruwar samari. Za a ɗauke mata da miji duka biyu, Da tsofaffi, da waɗanda suka tsufa tukub-tukub. Za a ba waɗansu gidajensu, da gonakinsu, da matansu, Gama zan nuna ikona in hukunta mazaunan ƙasar.