Ayyukan Manzanni 3:8 - Littafi Mai Tsarki8 Wuf, sai ya zabura, ya miƙe tsaye, ya fara tafiya, ya shiga Haikalin tare da su, yana tafe, yana tsalle, yana kuma yabon Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sai ya yi wuf da ƙafafunsa ya fara tafiya. Ya tafi tare da su ya shiga cikin filin haikali yana tafiya yana tsalle, yana kuma yabon Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |