Ayyukan Manzanni 3:22 - Littafi Mai Tsarki22 Musa ma ya ce, ‘Ubangiji Allah zai tasar muku da wani annabi daga cikin 'yan'uwanku, kamar yadda ya tashe ni. Lalle ne ku saurari duk abin da ya faɗa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Gama Musa ya ce, ‘Ubangiji Allahnku zai tasar muku wani annabi kamar ni daga cikin mutanenku; dole ku saurari duk abin da ya faɗa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |