Ayyukan Manzanni 3:18 - Littafi Mai Tsarki18 Amma ta haka Allah ya cika faɗar da ya riga ya yi ta bakin annabawa duka, cewa Almasihunsa zai sha wuya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma ta haka ne Allah ya cika abin da ya rigyafaɗi ta bakin dukan annabawa cewa, Kiristinsa zai sha wahala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |