Ayyukan Manzanni 28:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ashe, uban Babiliyas yana a kwance, yana fama da zazzaɓi da atuni. Sai Bulus ya shiga wurinsa ya yi addu'a, ya ɗora masa hannu ya warkar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Mahaifinsa kuwa yana kwanciya a gado yana fama da zazzaɓi da atuni. Bulus ya shiga ciki don yă gan shi, bayan ya yi masa addu’a, sai ya ɗibiya masa hannuwa ya warkar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |