Ayyukan Manzanni 28:13 - Littafi Mai Tsarki13 Daga nan kuma muka zaga sai ga mu a Rigiyum. Da muka kwana, iska ta taso daga kudu, kashegari kuma muka kai Butiyoli. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Daga can muka tashi muka isa Regiyum. Kashegari iskar kudu ta taso, kashegari kuma muka kai Futeyoli. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |