Ayyukan Manzanni 28:11 - Littafi Mai Tsarki11 Bayan wata uku muka tashi a cikin wani jirgin Iskandariya, wanda ya ci damuna a nan tsibirin. An kuwa yi masa alama da surar Tagwaye Maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Bayan wata uku sai muka tashi a wani jirgin ruwan da ya ci damina a tsibirin. Jirgin ruwa kuwa na Alekzandariya ne yana da siffar tagwayen allolin Kasto da Follus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |