Ayyukan Manzanni 27:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sai suka gwada zurfin ruwan, suka sami gaba ashirin, da muka ci gaba kaɗan, sai suka sāke gwadawa, suka sami gaba goma sha biyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sai suka gwada zurfin ruwan suka ga ya kai ƙafa ɗari da ashirin. Bayan ɗan lokaci kaɗan suka sāke gwadawa suka ga zurfin ya kai ƙafa tasa’in. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |