Ayyukan Manzanni 27:25 - Littafi Mai Tsarki25 Saboda haka, sai ku yi ƙarfin hali, ya ku jama'a, domin na gaskata Allah a kan cewa, yadda aka faɗa mini ɗin nan, haka za a yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Saboda haka ku yi ƙarfin hali, ku jama’a, gama gaskata Allah a kan cewa yadda aka faɗa mini ɗin nan, haka zai faru. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |