Ayyukan Manzanni 27:24 - Littafi Mai Tsarki24 ya ce, ‘Kada ka ji tsoro Bulus, lalle za ka tsaya a gaban Kaisar, ga shi kuma, Allah ya amsa ya yardar maka duk abokan tafiyarka su tsira.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 ya ce, ‘Kada ka ji tsoro, Bulus. Lalle za ka tsaya a gaban Kaisar a yi maka shari’a; Allah kuma cikin alherinsa ya ba ka dukan rayukan mutanen da suke tafiya tare da kai.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |