Ayyukan Manzanni 27:20 - Littafi Mai Tsarki20 Da dai muka yi kwana da kwanaki ba mu ga rana ko taurari ba, gawurtacciyar iskar hadiri kuma ta yi ta bugunmu, sai muka fid da zuciya da tsira. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Da dai aka yi kwana da kwanaki ba a ga rana ko taurari ba guguwar iska kuma ta ci gaba da bugowa, a ƙarshe muka fid da zuciya za mu tsira. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |