Ayyukan Manzanni 27:13 - Littafi Mai Tsarki13 Da iska ta buso daga kudu sannu sannu, a tsammaninsu muradinsu ya biya ke nan, sai suka janye anka suka bi ta gefen tsibirin Karita gab da gaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Da iska ta fara busowa daga kudu a hankali, sai suka yi tsammani sun sami abin da suke nema; saboda haka suka janye ƙugiyar jirgin ruwa suka bi ta gefen tsibirin Kirit. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |