Ayyukan Manzanni 26:31 - Littafi Mai Tsarki31 Bayan sun keɓe waje ɗaya, suka yi shawara, suka ce, “Ai, mutumin nan bai yi wani abin da ya isa kisa ko ɗauri ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Suka bar ɗakin, kuma yayinda suke magana da juna, sai suka ce, “Wannan mutum ba ya yin kome da ya isa kisa ko dauri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |