Ayyukan Manzanni 26:24 - Littafi Mai Tsarki24 Bulus na cikin kawo hanzarinsa, sai Festas ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Bulus, kai dai ruɗaɗɗe ne, yawan karatunka yana juya maka kai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 A nan ne fa Festus ya tsai da kāriyar Bulus. Ya yi ihu ya ce, “Bulus! Kai dai ruɗaɗɗe ne, yawan karatunka yana juya maka kai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |