Ayyukan Manzanni 26:16 - Littafi Mai Tsarki16 Amma tashi ka miƙe tsaye, gama na bayyana a gare ka ne da wannan maƙasudi, wato in sa ka mai hidima, mashaidi kuma na abubuwan da ka gani a game da ni, da kuma abubuwa waɗanda zan bayyana maka a nan gaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Yanzu ka tashi, ka tsaya da ƙafafunka. Na bayyana a gare ka don in naɗa ka bawa da kuma mai shaidar abin da ka gani game da ni da kuma abin da zan nuna maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |