Ayyukan Manzanni 26:13 - Littafi Mai Tsarki13 da rana a tsaka a hanya, ya sarki, na ga wani haske ya bayyano daga sama, fiye da hasken rana, duk ya haskaka kewaye da ni da abokan tafiyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Da tsakar rana, ya sarki, sa’ad da nake kan hanya, sai na ga wani haske daga sama, fiye da hasken rana, yana haskakawa kewaye da ni da abokan tafiyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |