Ayyukan Manzanni 26:10 - Littafi Mai Tsarki10 Na kuwa yi haka a Urushalima, har na sami izini daga manyan firstoci, na kulle tsarkaka da yawa a kurkuku. Har ma a lokacin da ake kashe su ina goyon bayan yin haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Abin da na yi ke nan a Urushalima. Da izinin manyan firistoci na sa tsarkaka da yawa a kurkuku, sa’ad da kuma ake kashe su, nakan ka da ƙuri’ata gāba da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |